Wannan matashiyar me suna Auta, ta baiwa mata shawarar yanda zasu rika kiyayewa kada namiji ya daukesu Bidiyo idan sun je Otal.
Ta bayyana cewa, Ana saka kyamara a harshe a kunne, da haba da sauransu dan haka mata su kiyaye kada a daukesu Bidiyo.