Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Peter Obi da shugaban NDC, Seriake Dickson suka kaiwa Kwankwaso ziyara a gidansa

Peter Obi da Shugaban jam’iyyar NDC, Seriake Dickson sun kaiwa Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ziyara a gidansa.

Bidiyon ziyarar ya karade kafafen sada zumunta inda musamman masoya Kwankwason ke ta sam barka.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wani Fasto ya tashi sama ya cewa mabiyansa wai ya tafi Aljannah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *