Bidiyon dan gidan Gwamnan jihar Katsina ya bayyana a wani Bidiyo yana Hudubar Juma’a wanda hakan ya dauki hankula sosai.
Yaron dai shine Hakimin Radda, Muhammad Dikko Radda, Ya Gudanar Da Huɗuba A Masallacin Juma’a Na Radda Ranar Juma’a.