Friday, August 28
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka ga Kwankwaso da Peter Obi na kuskus a wajan babban taron jam’iyyar su ta NDC

An hangi Kwankwaso da Peter Obi na Kuskus a wajan babban taron jam’iyyar NDC da ya wakana a yau.

Lamarin ya dauki hankula inda wasu masoyansu ke cewa alamar akwai jituwa a tsakaninsu sosai kenan.

Karanta Wannan  2027 : Allah ya fada Mani cewa nine shugaban kasa mai zuwa>>Fasto Tunde

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *