Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Auren da muka yi na gaskene inji matasan Tiktok

Matasan Taurarin Tiktok da aka ga Bidiyon da aka daura musu aure, sun bayyana cewa auren gaskene suka yi.

Sun bayyana cewa ko da ba’a yadda da auren da suka daura ba, zasu je su samu malamai su sake daura musu aure.

Sun bayyana cewa, yawan kusancin su da bacci ne kawai ke rabasu da juna yasa suka ga dacewar su yi aure.

https://www.tiktok.com/@yaron_kano1/video/7637598399897914644?_r=1&_t=ZS-96FLzvPBOK5
Karanta Wannan  Allah Sarki, Gwanin Ban Tausai, Kalli Bidiyon yanda aka mayar da kananan yara 'yan Arewa cikin motar gidan yari za'a kai a ci gaba da tsaresu bayan da suka kasa biyan Naira Miliyan 10 kudin beli

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *