Monday, May 11
Shadow

Ina nan akan bakana, Bidiyon wannan yarinyar ba kuskure bane, kuma ba kaddara bace, gangancine, kuma dama can kilakice>>Inji Malam Muhammad bayan da aka yi kira gareshi ya tausasa harshe kan sukar Zulaihat

Malam Muhammad Sunnah aljosawy me fadakarwa a Tiktok da kwanakin Baya ya fito yace Zulaihat da update dinta ya fita dama can kilaki ce ya sake maimaita matsayinsa.

Yayi hakanne bayan da wasu ustazai suka yi kira a gareshi da ya tausasa murya akan sukar da yakewa matashiyar.

Saidai yace ba zai tsausasa muryar ba inda yace abinda ta aikata ba kuskure bane kuma ba kaddara bace, gangancine.

Ya kalubalanci duk wanda yake ganin kuskure ta aikata ko kaddara ce to ya je ya aureta.

Karanta Wannan  Kalli Hadiza Gabon ta sakarwa masoyanta sabbin kayatattun hotuna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *