Monday, May 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Ali Nuhu yana rawa da ya dauki hankula

Wani Bidiyon Tauraron fina-finan Hausa Ali Nuhu na ta daukar hankula a kafafen sada zumunta inda aka ganshi yana ta rawa.

Da yawa dai sun rika bayyana cewa ya wuce lokacin yin rawa inda suke jawo hankalinsa da ya daina.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Farashin Man fetur din Najeriya ya tashi a kasuwar Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *