
Ganin Bidiyon matar tsohon shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari tana rawa ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.
A’isha Buhari ta yi rawar ne tare da wasu malaman Jinya mata inda suka yi amfani da wani salon wakar da ake yayi na jefa kyalle.
Sun yi wannan ne dan murnar zagayowar ranar Malam Jinya ta Duniya