Friday, May 15
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Juma’a

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Juma’a, 15 ga watan Mayu na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,371 a kasuwar Gwamnati.

A jiya kuwa, an sayar da dalar ne akan farashin Naira, ₦1,368.95.

A kasuwar bayan fage ta garuruwan Kano, Abuja, da Lagos kuwa farashin dalar ya kamane akan naira ₦1,392 zuwa Naira ₦1,395

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon irin gagarumar murnar da aka yi a jihohin Legas da Bayelsa bayan nasarar Najeriya akan Algeria

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *