Sunday, September 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Magidanci ya kama Abokinsa yana kiran matarsa su hadu

Wannan wani magidanci ne ya kama abokinsa yana kiran matarsa su hadu.

An ga yanda yake ta wasan kura dashi.

Saidai abokin yace matar tsohuwar matarsa ce kuma sun saba haduwa.

Lamarin ya farune a daya daga cikin Jihohin Inyamurai.

Karanta Wannan  NNPC Ta Sanar Da Kammala Biyan Bashin Dala Bilyan 2.4, Tare Da Albishirin Samar Da Manyan Tashoshin CNG 12 A Shekara Mai Zuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *