Saturday, June 27
Shadow

Tshàgyèràn Dhàjì sun shiga wani kauye a Owo dake jihar Ondo saidai bacci ya kwasheshu bayan da suka taka wani Tsubbu da aka musu a garin

Rahotanni daga Owo, Jihar Ondo na cewa, Tshàgyèràn Dhàjì sun buge da bacci bayan taka wani sihiri da shugaban mafarautan kauyen ya musu.

Bidiyon dake yawo a kafafen sada zumunta ya nuna Tshàgyèràn Dhàjìn kwance ana musu Bidiyo ga makamansu a gefensu.

Lamarin dai ya baiwa mutane mamaki.

Karanta Wannan  Jam'iyyun NNPP, PDP, da ADC na tattauna yanda zasu hade dan kayar da Tinubu a 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *