Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Duk wanda suka yada Bidiyon Update dina, da wanda suka kalla, Na Tsyne muku Albarka, Ba zaku gama da Duniya lafiya ba>>Inji Babiana

Tauraruwar Tiktok, Babiana da Bidiyon update dinta ya fita a kwanannan, ta bayyana cewa, duk wanda suka yada da wadanda suka kalla ta tsyne musu Albarka ba zasu gama da Duniya lafiya ba.

Ta bayyana cewa, bata ji dadin kiranta da Karuwa ake yi ba.

Sannan ita ta godewa Allah ba karuwanci take yi ba.

Sannan tace duk wanda ma ya yadda da Bidiyon sai sun tsaya a gaban Allah dashi.

Karanta Wannan  Ku yi hankali,Masu ikirarin Jìhàdì na son mamaye kasarku>>Kasar Amurka ta gargadi Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *