
Dan Tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya bayyana cewa, Yana son a baiwa tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar damar zama shugaban kasa dan a ga kamun ludayinsa.
Saidai wani ya mayar masa da martanin cewa watau dan kai da mahaifinka ku ci gaba da samun kudi koh?
Bashir cikin Habaici ya bashi amsar cewa eh hakane muma mu dibi rabonmu, shin mu ba ‘yan Najeriya bane?