
Daya daga cikin zawarawan taurarin fina-finai mata ta daga kudancin Najeriya, Regina Daniels wadda suka rabu da mijinta, Sanata Ned Nwoko tace ba zata sake aure ba.
Saidai tace amma ko ta halin kaka tana son sake haihuwa dan samun diya mace.
Regina Daniels dai tana da da namiji wanda suka haifa da Ned Nwoko wanda kuma shi kadai ne danta.