Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Kalar Sujadar da dan Attajirin kasar Yarbawa, Raheem Okoye ke yi ta jawo cece-kuce

Dan Attajirin kasar Yarbawa, Raheem Okoye wanda dane a wajan hamshakin Attajirin Yarbawan me suna Rasaq Okoye ya dauki hankula saboda irin sujadar da yake yi.

An ganshi dai yana kai kansa kasa amma baya saka goshin nasa a kasa.

Da yawa dai sun bayyana cewa wannan alamace ta cewa dama can baya sallar ko kuma bai san yadda ake sallar ba.

Karanta Wannan  Duk wanda ke samun kasa da Naira dubu dari biyu da hamsin a wata talaka ne dan haka ba za'a karbi Haraji a hannunsa ba>>Inji Gwammatin Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *