Saturday, June 27
Shadow

Duniya Tazo Karshe: Hisbah Kano ta kama wasu ‘yan mata da ake zynq dasu a bainar jama’a

Rahotanni daga Hukumar Hisbah dake Kano sun bayyana cewa, Hukumar ta Hisbah ta kama wasu ‘yan mata da ake aikata Alfasha dasu a bainar jama’a.

Jami’in hukumar ne ya tabbata da hakan a gaban ‘yan matan da aka kamo inda yace cewa duk wanda ya je karbar belin ‘yan matan sai ya saka kafar wando daya dashi.

Lamarin dai ya jawo cece-kuce nda da yawa ke cewa, Duniya tazo karshe.

@y.m.y.ingawa

@y_m_y_ingawas @Dauda Kahutu Rarara @KANO STATE HISBAH BOARD @Ngulde Sarkin Hoto🌏🦍 @ARMY LEGEND 🦅 @MANDEWITHGOGA✅ #you #onthisday #unfrezzmyaccount #onemillionaudition #CapCut

♬ original sound – Y.M.Y.INGAWA
Karanta Wannan  Matsalar tsaron Arewa ta kai matsayin Yaqi>>inji Kungiyar Tuntuba ta Arewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *