Sunday, September 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Kalar Sallar da aka ga wasu Yarbawa na yi a wajan Sallar Idi ta dauki hankula sosai

A sallar idi ta bana an ga yanda wasu yarbawa ke wata irin sallah wadda wasu ke bayyanawa ta da irin sallar wanda bai da ilimin addini.

Wadanda aka gani din wasu basu iya sujada ba, wasu kuma ba nutsuwa gadai sunan kala-kala.

Da yawa sun rika tambayar wai dama su basu da ilimin yin sallar ne kokuwa yaya?

Karanta Wannan  A biya mu haƙƙoƙinmu, ba mu son bashin gwamnati - ASUU

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *