
Wannan Bidiyon ya dauki hankula sosai inda aka ga wani mataimakin shugaban karamar hukuma a Kano da yaje wani kauye yana tallar Peter Obi da Kwankwaso ya sha da kyar.
An ganshi ya hau kan mashin zai tsere amma sai jama’ar garin suka saukeshi daga kan mashin din har suka cire masa jar hulan dake kansa.
Rahoton dai yace da kyar ya sha.