
Bidiyon ya yadu a kafafen sada zumunta inda aka ga wata mata da ake zargin ta sacewa wani yaro mazakutarsa.
Matar dai tana neman kudin motane inda take bara shine yaron ya bata Naira 100, daga nan ne ya nemi Mazakutarsa ya rasa.
Jama’a dai sun zagaye matar ina aka ce ta dawowa da yaron mazakutarsa.