An hangi Gwamnan jihar Naija, Umar Bago yana wake-wake irin na Kiristoci a coci wanda ya jawo cece-kuce.
Da yawa dai sun yi Allah wadai da lamarin musamman ganin cewa Gwamnan Musulmi ne.