Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka ga gwamnan jihar Naija, Umar Bago na kiwon barewa

Gwamnan jihar Naija, Umar Bago kenan yayin da aka ganshi yana kiwon barewa.

An ganshi yana basu abinci a gidan gonarsa.

Karanta Wannan  Ina Mika sakon Jaje ga Anthony Joshua game da Khadarin motar dabya rutsa dashi>>Inji Atiku Abubakar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *