
Tauraruwar Tiktok, Babiana ta bayyana cewa, ta samo Update din abokinta, Gfresh Al-amin.
Ta bayyana hakane a wani Bidiyo da ta saki inda ta bayyana yanda update din yake.
Rikicin Babiana da Gfresh ya farane bayan da Update dinta ya fita, ya kafeta yayi magana akanta.
Ta mayar masa da martani amma ya yi Blocking dinsa.