Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka kama wata me tuyar kosai dake saka bahaya a cikin kullun kosan

Wannan wata matace me sayar da kosai da aka kama tana zuba bahaya ta mutane watau Kashi a cikin kullun kosanta.

An kamatane a kudancin Najeriya inda aka ganta da kullin kashin a hannunta.

An tursasata ta budeshi.

https://twitter.com/i/status/2063189313588715972
Karanta Wannan  Da Duminsa:Yayin da Abba ke shirin Komawa APC, Shi ma Kwankwaso an bayyana jam'iyyar da zai koma

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *