
Bidiyon yanda ‘yansandan Najeriya suka kubutar da kanwar tsohon ministan wutar Lantarkin, Adelabu ya bayyana a kafafen sadarwa.
Saidai wasu na cewa dama can gaba dayan abin shirine kawai.
An ga yanda ‘yansandan suka kama wadanda suka aikata laifin a cikin wani gida.
Sannan daga baya an ga Adelabu tare da kanwar tasa da kuma ‘yan biyunta da aka yi garkuwar dasu.