Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Adam A. Zango ya bayyana soyayyarsa ga Fati Washa

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya bayyana soyayyarsa ga Fati Washa.

An ga Adam A. Zango ya wallafa Bidiyon Fati Washa tare da nashi a shafinsa na Tiktok inda ya saka wakar soyayya a kai.

Wasu sun rika tambayar cewa zai kara da itane?

A baya dai Rahotanni sun bayyana cewa, Adam A. Zango yayi soyayya da Fati Washa.

Karanta Wannan  Gidan Talabijin din Channels TV na shan suka saboda yanda suka kawo Rahoton abinda ya faru a masallaci jiya a jihar Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *