Thursday, November 5
Shadow

Kalli Bidiyon: An baiwa Gfresh Al-amin tallar wani Club/Gidan rawa dake Abuja inda mata ke rawa, babu kaya a jikinsu

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa an bashi jakadancin wani gidan rawa inda mata ke rawa babu kaya a jikinsu dake Abuja.

Gfresh ya nuna gidan rawan da kuma shuwagabannin gidan inda yaje suka kulla yarjejeniya.

Ya bayyana cewa, kwanannan zai fara tallar gidan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Aka saka waya me shokin a jikin fastar yakin neman zaben Shugaba Tinubu a jihar Naija dan kada a yagata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *