Wannan wasu yarbawa ne a garin Ijesa na jihar Ogun wanda ke ta murna bayan da suka ga sunan Allah a jikin wani nama da suka siyo.
Sun rika kabbara suna bayyana mamakinsu.
Lamarin ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.