Wannan wani Bidiyo ne da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga wata daliba na ikirarin malaminta a jami’a ya nemeta
An ganta kamar tana zaune a cikin ofis dinsa.
Saidai ashe tana daukarsa Bidiyo bai sani ba.