
Tauraruwar Tiktok da Hukumar Hisbah ke nema ruwa a Jallo, watau Gorgeous ta bayyana cewa, ta tuba da zuwa Hotal ShortTime.
Tace an mata nasiha cewa akwai mutuwa kuma akwai tsufa kuma ta dauka, dan haka ta daina duk abubuwan da take yi marasa kyau.
Tace tana neman mahaddacin al’Qur’ani ya aureta.