Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Tsohon Mijin Sadiya Haruna, Isa A Isa ya je kasar Saudiyya yayi Addu’ar cewa duk me masa qazafin yana Luwqdy Allah ya saka masa

Tauraron fina-finan Hausa, Isa A. Isa ya bayyana a wani Bidiyo da yake addu’a a gaban ka’aba.

An jishi yana Addu’ar Allah ya saka masa akan wadanda ke maza qazafin cewa yana Liwadi.

@isahaisah123

Allah Amen ya Rabbi 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

♬ original sound – Isah A Isah

A baya dai, Sadiya Haruna ta zargi tsohon mijin nata da cewa dan Luwadi ne.

Karanta Wannan  Me neman kafa kasar Yarbawa ta Oduduwa, Sunday Igboho ya kaiwa kasar Ingila bukatar ta goyi bayan kafa kasar Yarbawan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *