Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: An kama wata mahaifiya data yadda danta saboda shekararsa 5 da haihuwa amma baya kara girma

Wannan wata mahaifiyace da aka kama ta yadda danta a cikin ruwa.

Yaron dai shekararsa 5 da haihuwa amma baya girma.

Shine taje wajan wani Boka yace mata dan nata ba mutum bane kuma idan bata jefashi a ruwa ba duk wanda zata haifa irinsa ne zata ci gaba da haihuwa.

Shine kuwa ta je ta jefa dan nata a ruwa amma an ganta shine aka kamata.

https://twitter.com/i/status/2064272227567038867
Karanta Wannan  Saudiyya ta tanadi jami’an tsaro 40,000 domin Hajjin bana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *