Thursday, November 12
Shadow

Bayan da update din wata matashiya ya bayyana, Sadiya Haruna ta rikice tace a nemo mata yarinyar zata iya lashe ta dan ta masifar burgeta

Update din wata yarinya ya bayyana inda Sadiya Haruna ta gani.

Hakan yasa ta rikice tace yarinyar ta masifar burgeta kuma zata iya lashe yarinyar.

A yanzu dai Sadiya Haruna ta bayar da Cigiyar yarinyar inda tace a nemo mata ita.

https://twitter.com/i/status/2065140779920556153
Karanta Wannan  Matarnan data zargi Ministan ayyuka David Umahi da neman suyi soyayya duk da yasa tana da aure ta fito ta yi karin haske

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *