Thursday, August 20
Shadow

Kalli Bidiyon Gwanin ban tausai: Yanda Gwamnan jihar Osun Adeleke tare da mukararrabansa suna fadi yayin da dandamalin da suke kai ya rushe

Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke tare da mukarrabansa da shuwagabannin jam’iyyar Accord Party sun fadi kasa bayan da dandamalin da suke kai ya fadi kasa.

Rahotanni dai sun bayyana cewa gwamnan ya tsira ba tare da jin ciwo ba.

Karanta Wannan  Malaman Jinya 16,000 ne suka tsere daga Najeriya zuwa kasar Ingila

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *