Saturday, September 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Burna Boy da Shakira suka Rungume juna bayan kammala waka a wajan buge gasar World Cup

An hangi Mawakin Najeriya, Burna Boy da Shakira sun rungumi juna bayan da suka kammala waka a wajan bikin bude gasar World Cup.

Lamarin ya kayatar da masoyansu sosai.

@industryeyes

Burnaboy and shakira hugging backstage after their successful opening performance for the 2026 FIFA World Cup 🥰🥰

♬ My Girl – Easyyflow
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon:Ba gaskiya bane rade-radin da ake yadawa cewa wa Trump baya son matatar mai na>>Inji Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *