Thursday, November 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Ba gaskiya bane rade-radin da ake yadawa cewa wai Kawata Hafsat Idris ta kwace min Saurayi>>Inji Shafa Wali

Wata takaddama ta bayyana a kafafen sada zumunta inda akw yada cewa, wai Hafsat Idris ta kwacewa abokiyarta, Shafa Wali Saurayi.

Saidai a martaninta, Shafa Wali tace ba gaskiya bane.

Tace kaf Najeriya ba ta da daurayi duk wanda yace ita budurwarsa ce karya yake.

https://www.tiktok.com/@ashmankad/video/7650968730167430407?_r=1&_t=ZS-97CI4aKYfqR
Karanta Wannan  Kalli Hoton Matashiyar da ta Kàshè kanta saboda bata ci maki me yawa ba a jarabawar JAMB

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *