Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Ni dai ba zan yi aure in zama baiwar Namiji ba>>Inji Nafisa Abdullahi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa, ba zata yi aure dan ta zama baiwar Namiji ba.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyo data wallafa a shafinta na sada zumunta inda tace bata ga amfanin da aure kewa mata ba.

Tace mafi yawanci mazane ke amfana da aure, tace ta san mata da yawa da suke cikin wahala a rayuwar aurensu.

Tace auren yana zamarwa mata kamar gidan yari duk abinda namiji yake so shine za’ayi.

https://www.tiktok.com/@eeeshaofficial/video/7651199553097846037?_r=1&_t=ZS-97CpVEVoCSm
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Duk wani dake neman takarar Gwamna a 2027 a APC ya hakura, Abba zai yi takara babu hamayya>>Inji Ganduje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *