Saturday, June 27
Shadow

Janarorin soja 4 da suka rasu a fagen daga a Mulkin Shugaba Tinubu

Wadannan Janarorin soja ne da suka rigamu gidan gaskiya a fagen daga a zamanin Mulkin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Ga sunayensu kamar haka:

Frame 1: Brigadier General Oseni Omoh Braima

Frame 2: Major-General Hassan Ahmed

Frame 3: Major General Rabe Abubakar

Frame 4: Brigadier General M. UBA

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya gana da Sarki Charles na Ingila

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *