Saturday, June 27
Shadow

Kai Wannan Rashin Kunya har inaa? Matashiya daga Arewa ta fito kafar sada zumunta tawa wani Tonon Silili inda tace sun yi tsada ta biya masa bukata amma yaki biyanta hakkinta

Wannan wata matashiyace data bayar da labarin yanda ta biyawa wani Bukatarsa bayan sun yi tsada amma yaki bata hakkinta.

Saidai tace wani ya biyata cikon Kudin shiyasa ta kyale wancan da suka yi lalatar.

Da yawa dai sun bayyana mamakin jin hakan da kuma rashin kunyar me maganar.

Karanta Wannan  Miliyoyin mutane a kasashen Sifaniya da Portugal sun tsinci kansu cikin yanayi na duhu sakamakon katsewar lantarki a sassan ƙasashen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *