Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wakar Calm Down ta Rema ta rikita masoya kwallon kafa a filin buga World Cup 2026

An saka wakar dan Najeriya, Rema ta Calm Down a filin wasa na World Cup dake gudana a kasar Amurka.

Saka wakar ke da wuta aka fara sowa da murna a tsakanin masoya kwallon kafar inda suka rika bin wakar.

Lamarin ya farantawa ‘yan Najeriya da yawa rai.

@greatedos

A moment a Benin Boy #Rema Came on the 2026 #FIFA World Cup stadium, fans, Nigerian, flags waving #GreatEdos #fifaworldcup #worldCup #calmdown

♬ original sound – Great Edos – Great Edos
Karanta Wannan  An fara cirewa 'yan Najeriya Haraji: Ji yanda wata mata ke kuka bayan da aka cire mata harajin Naira 487,500

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *