Malama Kausar ta bayyana cewa, idan Zarmalulun mutum ya mike amma bai ga jijiyoyi akai ba to akwai matsala.
Hakan na nufin jini baya yawo a wajan yanda ya kamata.
Ta bayyana cewa akwai maganin da ake yi wanda shine shan kankana da ‘ya’yan kankanar.