
An yi bikin kaddamar da gidajen da gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da Ministan Abuja, Nyesom Wike suka ginawa alkalai na kotunan daukaka kara.
Saidai hakan ya jawo zarge-zarge a zukatan ‘yan kasa.
Da yawa na zargin cewa, an gina gidajenne a matsayin toshiyar baki ga alkalan.