
Matar Tauraron mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara, A’ishatulhumaira ta bayyana jin dadinta game da martanin da Davido yawa mijinta.
Tace duk wani abu daga bayane babban abinda taji dadi shine da sakon Mijin nata ya kai kunnen Davido.
Tace kuma game da maganar yaren Turanci, dama can mijinta mawakin Hausane, kuma bai ce yana jin yaren Tauranci ba.
Tace dan baya jin yaren Turanci ba aibu bane.