Friday, June 26
Shadow

Wike ya dauki Hankula a wajan wani taro bayan da aka ganshi yana gaisawa da ‘yan kasar China amma yaki gaisawa da ‘yan Najeriya

Bidiyo ya bayyana na ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike inda aka ga yana gaisawa da wasu ‘yan kasar China a wajan taro.

Saidai yaki gaisawa da ‘yan Najeriya inda lamarin ya jawo masa suka.

Karanta Wannan  Da Duminsa: An kama Direban da ya tuka Dan Damben Najeriya, Anthony Joshua da abokansa suka yi Khàdàrì

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *