
Ganin dan takarar jam’iyyar APC a jihar Ekiti na jefawa mutane Burodi daga mota su kuma mutane suna bi suna wawa ya jawo cece-kuce sosai.
A ranar Asabar ne dai za’a gudanar da zabe a jihar Ekiti.
Ko da a jiya, sai da aka ga wasu ana basu Indomie da tumatur na leda a wajan yakin neman zabe a jihar ta Ekiti.