
Wata mata ta janyo cece-kuce bayan data nuna abinci kala-kala data ci a wajan jana’izar Tauraron fina-finan kudu Alexx Ekubo da ya rasu.
Matar dai ta dauki Bidiyon abinci kala-kala sun kai 5 wanda taci a wajan jana’izar.
Hakan ya jawo cece-kuce inda wasu da yawa ke cewa ita bama jana’izar ce ta kaita wajan ba.