Tuesday, August 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Wallahi na Jesus ya zo min cikin dare a Zahiri yace min an amsa min addu’o’ina>>Inji Wannan matar

Wannan wata Kirista ce data bayyana cewa, Jesus ya zo mata cikin dare inda ya tashe ta baccibya gaya mata cewa, an amsa mata addu’ar ta.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyo data dauka wanda ya watsu aosai a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Da Duminsa: 'Yan Bìndìgà sun sako janar Maharazu Tsiga

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *