Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Wasu Inyamurai suka tarawa abokin kasuwancinsu Gudummawa da matarsa ta haihu

Wannan Bidiyon yanda wasu Inyamurai suka tarawa abokin sanarsu gudummawa ne bayan da matarsa ta haihu.

Lamarin ya bayar da sha’awa inda akai ta musu sam barka.

Karanta Wannan  Tinubu ya amince da kasafin kammala titin Abuja-Kano cikin wata 12

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *