Wata Inyamura ta dauki hankula sosai a kafafen sadarwa bayan da aka ganta a gaban gawar mahaifinta tana rawa kamin a binneshi.
Wai tana masa rawar karshe ne.