
Lionel Messi ya ci kwallo a wasan su da kasar Austria na gasar cin kofin Duniya watau World Cup.
Wannan kayatacciyar kwallon da yaci itace ta 17 da yaci wadda kuma hakan ya bashi damar zama dan kwallon da yafi yawan kwallaye a gasar cin kofin Duniyar a Tarihi.
A tarihin gasar cin kofin Duniya, ga wadanda suka fi yawan kwallaye kamar haka:
17 — Lionel Messi
16 — Miroslav Klose
15 — Ronaldo
14 — Gerd Müller
14 — Kylian Mbappé