Friday, June 26
Shadow

Jama’a sun taru, Amarya taci kwalliya sai ruwan sama ya fara, Amarya tace ba zata yi kwalliyar banza ba dan haka ita da kawayenta sai sun yi rawa

Wannan wata amarya ce da aka shirya tsaf a wajan Bikin ta amma ruwan sama ya sauko.

Saidai duk da ruwan saman tace sai sun taka rawa ita da kawayenta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Irin yanda Atiku Abubakar ya je gidan Amaechi ya zauna yana jiransa a falo be fito ba ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *